Kishi da 'yar cikin ka ko masifa🤣.
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Yau Sunusi ne da kaiwa Aisha fruit🤔🤣.
Shirin Badariyya kashi na 6 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Shin wace wannan kuma a cikin Shirin Badariyya?🤔
Shirin Badariyya yananan akan manhajar AREWA24 On Demand da kuma tashar mu ta Youtube.
Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand, sannan ku danna mana subscribe a Youtube domin ku sha kallo!
#AREWA24 #badariyya
Yaha ita take ganin ta kanta a wajan Mal.Inu🤣.
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Wai Sunusi Badariyya yake sone ko me?
Shirin Badariyya kashi na 5 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Mai yasa Mal.Inu ya takurawa Yaha ne🥹🤣.
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Shirin Badariyya kashi na 4 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Shirin Badariyya kashi na 4 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Ashe Saude cika baki ne abun nata🤣.
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Rashin Zisu yasa Badariyya tana shan wahala wajan content🥹.
Shirin Badariyya kashi na 4 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Bilkisun da ka sani da ba fa itace yanzu ba inji Billy🤣🤣.
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 kashi na 4 zai zo muku a gobe asabar da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowanawatagawata
Meyasa Badariyya bata yarda da kwarewar Zisu ba?
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Tsakanin Saude da Karime wa kuke tunanin zai tattaka wani?🤣 Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Shirin Badariyya kashi na 3 zai zo muku a yau lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Meyasa Badariyya da Zisu basu cika jituwa ba?
Shirin Badariyya kashi na 3 zai zo muku a gobe lahadi da misalin karfe 8:00 na dare akan manhajar AREWA24 On Demand da talabijin, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Adamu kenan mijin Hauwa a sabon shirin Badariyya!
Ku kasance da shirin Badariyya, a duk ranar lahadi da misalin 8:00 na dare akan talabijin da kuma manhajar AREWA24 On Demand, tashar mu ta Youtube kuma da misalin 9:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #badariyya
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 zai dawo muku a 3 ga watan oktoba da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand, a kuma talabijin da misalin 8:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #dadinkowa
Sady Baby dai tace mace sai da kudi🤣.
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 4 zai dawo muku a 3 ga watan oktoba da misalin karfe 6:00 na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand, a kuma talabijin da misalin 8:00 na dare.
#AREWA24 #TAKUCE #dadinkowa
Hajiya Safina kenan ta sabon shirin Badariyya!
Ku biyo mu a sabon shirin BADARIYYA, daga 4 ga Oktoba, a AREWA24 On Demand, YouTube da Talabijin din mu na AREWA24. Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA
Habiba Zock Sock wacca zata taka rawa a sabon shirin Badariya a matsayin Kauna Dawa!
Ku biyo mu a sabon shirin BADARIYYA, daga 4 ga Oktoba, a AREWA24 On Demand, YouTube da Talabijin din mu na AREWA24. Kada ku bari a barku a baya!
#AREWA24 #TAKUCE #BADARIYYA


