BitKova Academy (@BitkovaHub) header
BitKova Academy (@BitkovaHub) profile picture

Empowering learners through our comprehensive crypto education platform. Join us online at https://nitter.gq/t.co/6D4VsNWS4v or visit our Kano/Kaduna/Bauchi/Yola Offices.

Gombe, Nigeria
Joined April 2021
Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)Photo by BitKova Academy (@BitkovaHub)
BitKova Academy retweeted
We have discovered that this is the original video posted by the man, but it was tampered with. Someone edited the audio and added the hate speech... Shegu munafukan banza, dana cikin gida dana waje.
1,124
1,274
346
3,219
671,247
BitKova Academy retweeted
Somedays you learn, Somedays you teach, Somedays you cry, Somedays you laugh, Somedays you earn, Somedays you loss, This is the book of life. Your next chapter could change everything. Trust the process. Keep moving forward.
44
40
5
279
5,764
BitKova Academy retweeted
What financial book 📚 have you Read before? Drop your recommendation and help other Arewa readers below 👇
34%Rich Dad Poor Dad
16%The Psychology of Money
12%Think and Grow Rich
38%None O! 🙈
255 votes • Final results
23
9
4
99
6,463
BitKova Academy retweeted
The Hausa content advantage on X: There are Millions of Hausa speakers but Very few quality content creators. The audience needed content but there are only few, so there is almost Zero competition at the top. The gap is BIG, fill it by Posting in Hausa. Post about Money, Relationship, News, Politics but Post consistently.
37
25
1
196
3,143
BitKova Academy retweeted
Attention Gombe 🙌 Your BitgetBuilder is here. Let's come connent and have a casual and energetic day with like-minded people and amazing vibe. 📅 25 April 2026 🕙 10:00 – 13:00 GMT+1 📍 Gombe Register ASAP to lock your seat👇: luma.com/unuyh6c1
10
5
1
49
2,906
BitKova Academy retweeted
Complete Course na Hausa akan Yadda ake amfani da X don BEGINNERS 1. Yadda ake saita Profile/Bio 2. Yadda ake Amfani da For you da Following 3. Yadda ake amfani da sashin Premium 4. Yadda ake amfani da Analytics don sanin lokacin posting Ayi retweeting Pls.
43
88
10
271
5,594
BitKova Academy retweeted
"Ajin Online Karya ne...😂" Wani ɗalibi ya taɓa faɗa min: "Wallahi ni harkarku ta Crypto tana rikitani... sannan ku ce na shiga ajin ONLINE!" Ya ci gaba da cewa: "Ni gaskiya bana fahimtar karatun online. Nayi aji guda hudu, yanzu ma akwai uku da nake yi, amma har yanzu ba na gane komai." Sai nace masa: “To ai ba @BitkovaHub kake nufi ba. Matsalar ba daga ‘online’ ɗin take ba – daga yadda ake koyarwar take.” Gaskiya ce. Idan ba abun kirki ake koyarwa ba, ko a aji ne na zahiri (physical), mutum ba zai fahimta ba. Wasu na ɗauka duk makarantun crypto ɗaya suke – amma ba haka bane: 🔹Syllabus 📚 ba daya bane. 🔹Kwarewar malamai 🧠 ba daya bace. 🔹Niyya da kulawa ma ba daya bane. A Bitkova Academy mun bambanta saboda: ✅ Muna da malamai kwararru masu basira ✅ Malamai masu tausayi da hakuri wajen karantarwa ✅ Muna kan gina strong community na traders a Telegram da Facebook ✅ Muna zaburar da ɗalibai suyi practice ba fargaba ✅ Muna tsara hanya da strategy da ɗalibi zai bi don ya zama real trader Sabida haka, ku cigaba da kasancewa da Bitkova Academy. Https://www.bitkova.com/our-… don registration na ajin Physical da Online. Bitkova Academy, Makarantar ku, abin alfaharinku 💙
15
7
92
1,822
BitKova Academy retweeted
In Web3, everyone who adds value earns: – Traders earn. – Community Managers earn. – Moderators earn. – Ambassadors earn. – KOLs earn. – Raiders earn. – Even shillers earn. But you know who doesn’t earn? The one Who doesn’t contribute & just scrolls in silence. Value is the currency here. Give it, and you’ll get yours.
56
14
2
153
1,506
BitKova Academy retweeted
Budaddiyar wasika ga Ɗanbaiwa a 2026. Ka daure ka kalla har karshe! @BitkovaHub
36
95
4
551
10,512
BitKova Academy retweeted
Bro-to-Bro A monetized account on X is worth more than $10k cash. You can literally make money!
77
21
3
264
4,844
BitKova Academy retweeted
Saka attachment Haram! Askin rabin kai da gashi, rabi babu gashi ga maza shima Haram. Muje maha 🚶🏃
39
20
3
207
3,610
BitKova Academy retweeted
Yau bari mu yi magana a kan abu guda da yake canza rayuwa a hankali… ba tare da hayaniya ba. Ka yi tunani kan sakamakon. A kasuwar crypto, ka ga coin yana tashi. Zuciya ta ce: “Shiga yanzu!” Amma ka tsaya ka tambayi kanka: Idan na shiga ba tare da plan ba, me zai faru nan da wata 3? A graphics design, an ba ka small job ₦3,000. Ka karɓa saboda kana son kuɗi nan take. Amma ka tambayi kanka: Shin wannan yana gina portfolio da zai kawo min ₦100k projects nan gaba? A Web3, ka ga sabon project yana trending. Kowa yana magana a Twitter. Ka shiga saboda hype. Amma ka tambayi kanka: Shin ina gina suna na a ecosystem ɗin nan ko kawai ina bin hayaniya ne? Mutane masu nasara ba su bambanta da kai da komai ba. Abin da ya bambanta su shi ne tambaya guda: “Me zai biyo baya?” Suna jinkirta jin gratitude. Suna yin abin da ba ya da daɗi yau… Domin su more sakamakon da zai daɗe. Trader mai nasara yana: - Jiran setup - Bin risk management - Yin journaling - Ba ya bin pump. Designer mai nasara yana: - Koyon typography - Gina brand identity skills - Ajiye lokaci don improve - Ba ya son kawai ya kasance busy. Web3 builder mai nasara yana: - Gina credibility - Contributing a hankali - Tunanin shekaru 2 gaba - Ba ya neman quick airdrop kawai. Lokaci zai wuce ko kana serious ko ba ka serious ba. Tambayar ita ce: Shin ayyukan da kake yi yau suna gina rayuwar da kake so nan da shekaru 5? Duk lokacin da zaka yanke shawara yau — a trade, a design, a Web3 — Ka tambayi kanka: 👉 Wane sakamako ne wannan zai haifar min a dogon lokaci? Domin a ƙarshe… Ba shawarar yau ce ke lalata rayuwa ba. Sakamakon da ta haifa ne. Mu haɗu anjima karfe 9:00 PM domin ci gaba da karatu. nitter.gq/i/spaces/1qKVmQQBbYaxB

12
24
1
148
3,603
BitKova Academy retweeted
This @ArewaMentorship session will give you a clear introduction to stock trading, boost your financial literacy, and promises an exciting experience. See you there! Join via Zoom: bit.ly/aymp_session (ID: 988 8265 1535)
5
120
5
281
12,211
BitKova Academy retweeted
We just hit 14,000 followers! 🎉 A huge thank you to our community for supporting Bitkova Academy in our mission to teach crypto, blockchain, and digital skills, empowering generations to thrive in the digital economy. This milestone isn’t just a number, it’s proof that together, we can learn, grow, and build the future of Web3. Let’s keep the momentum going, share knowledge, invite your friends, and continue Empowering Generations through digital skills and blockchain education. Mun gode. Bitkova Academy, Makarantar ku, abin alfaharinku 💙 #BitkovaAcademy #Web3Education #Crypto #DigitalSkills #EmpoweringGenerations
14
6
1
72
2,474
BitKova Academy retweeted
Makomarka tana dogara da abinda ka yi yau. Me kake yi a yau don gina gobenka?
7
3
70
1,341
Onboarding doesn’t scale when it’s manual. That's why, I built a 24/7 Telegram Assistant Bot for @BitkovaHub to automate onboarding & support. That also reduces friction and scale, fitts Web3 onboarding flows. ✨ Eliminates manual support 👉 Live demo: t.me/BitkovaAssistantBot
3
3
12
363
BitKova Academy retweeted
Web3 Hacks Ep. 24: How to Build Web3 Skills in 2026 INTRODUCTION Da sunan Allah, mai rahama, mai Jin ƙai Mutane da yawa sun tambayeni ya zasuyi tsari domin gina skills masu amfani a shekarar 2026, hakan yasa naga ya dace nayi wannan rubutun domin zai taimaka wurin bada amsar tambayoyinsu da kuma amfanuwar ƴan uwa Kamar yadda kowa ya sani yau ranar Laraba 31 ga watan Disamba na 2025 wato rana ta ƙarshe a wannan shekarar, hakan yasa na gabatar da wannan rubutun ta yadda kowa zai ribaci shekarar 2026. Idan wani skill ne kake so ka ƙware sai kayi tsari mai kyau na lokacin da kake tunanin zaka kammala shi a cikin sauƙi. NOTE: Waɗannan Guidelines ne dana bayar a ƙasa ba dole sai skills ɗinda na saka aciki ba, kaima zaka iya tsara naka. Na zaɓi na san ya abubuwan da suke da alaƙa kai tsaye da Crypto da Web3 sakamakon masu tambayar 99% ɗin masu harkar Crypto ne da Web3 Jobs ne. MINE AKE NUFI DA Q1, Q2, Q3 da Q4 acikin Tsare-Tsare? Lokaci ne da mutane suke magana akan “Qs” a shekara, suna nufin Quarter-Quarter, Shekara ana raba ta zuwa Quarter hudu (Q1, Q2, Q3, da Q4) don sauƙaƙe bin diddiƙin aiki, kasuwanci, da tsare-tsare: →Q1 (First Quarter): January 1 – March 31 → Q2 (Second Quarter): April 1 – June 30 →Q3 (Third Quarter): July 1 – September 30 →Q4 (Fourth Quarter): October 1 – December 31 Ana amfani da kowanne Quarter ne don bin ci gaban aiki, cimma manufofi, da rahotanni a kasuwanci, ciniki, da tsare-tsaren ayyuka. SKILLS ROADMAP IN 2026 1. Crypto Trading Course 2. Mastering Web3 Jobs 3. Smart Phone Graphics Design 4. Video Content Creation & AI 5. Full Stack Web Development CORE SKILLS Q1 January -February 1️⃣Crypto Trading Recommended Places 1️⃣ @BitkovaHub Academy 2️⃣ScTHub (@Ismailibnabdull) 3️⃣ @TYH_Zaranda Academy March 2️⃣Mastering Web3 Jobs Recommended Places 1️⃣ @TrustChain0 Academy 2️⃣ @fuchaweb3 Academy 3️⃣ @DCTv_Africa Q2 April 3️⃣Smart Phone Graphics Design 1️⃣ @BitkovaHub Academy 2️⃣ @SBanagus Academy May to June 4️⃣Video Content Creation & Mastering AI Recommended Places 1️⃣Malamiromba Q3 5️⃣Frontend Development Recommended Places 1️⃣BT HUB Zaria 2️⃣Malamiromba 2️⃣Flowdiary Hausa Q4 6️⃣Backend Development 1️⃣ @BT_HUB_ZARIA 2️⃣ @Malamiromba 3️⃣ @flowdiaryai NOTE: Recommended Places dana sanya nayi amfani da wuraren da nasani tare da yarda 100% akan nagarta da kwarewarsu bisa ga kyakkyawar shaidar da jama'a suka bayar akansu bawai don babu wasu wuraren koyon ilimin ba sai su, ko don kusanci na dasu. BOOKS TO READ IN 2026 January - February 1️⃣ Skills Rather Than Just Degrees by @ProfIsaPantami (145 Pg) Summary: → Yana sauya tunani daga dogaro da Certificate kawai zuwa neman skills mai amfani →Yana mai da hankali kan kwarewa, dogaro da kai, da zama mai amfani a rayuwa March- April 2️⃣ Eat That Frog! by Brian Tracy (144 Pages) Summary: →Hanyoyi masu sauƙi da kai-tsaye →Ka fara ranarka da muhimmin aiki mafi wahala May -June 3️⃣ Atomic Habits by James (320 Pg) Summary: →Yadda ake gina halaye masu kyau ka kawar da jinkiri →Ƙananan canje-canje na yau da kullum → babbar nasara July-August 4️⃣ Deep Work by Cal Newport (304 Pg) Summary: →Mayar da hankali cikakke akan aiki tuƙuru →Yadda za ka guji shagala, ɓannar lokaci da abubuwan banza September-October 5️⃣ The One Thing by Gary Keller & Jay Papasan (240 Pg) →Tsarin tsara aiki da rayuwa →Rage ruɗani, ƙara aiwatarwa November-December 6️⃣Revision da Summary POINT OF REFLECTION: Yin wannan tsarin, ba shi zai baka damar cimma abubuwan da ka tsara ba, dole sai ka jajirce , kayi hakuri, juriya tare da naci, most importantly Addu'a tare da rokon ALLAH ya baka ikon dogewa akan wannan plan, idan ba haka ba, zaka fara sati daya, kwana biyu kayi watsi dashi ka bari, Amma idan Allah ya baka ikon cimma wannan plan din Tou shikennan fah, sai dai muce "Allah ya zaɓeka" Allah ya bamu ikon dogewa da jajircewa akai ✍️ ©️Aliyu Almustapha 31th December, 2025 Like, retweet, tag 3 people want them to see then bookmark it, you'll need it later.
95
55
9
254
4,786