Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Tun last 2 weeks wasu GROUP na scammers suke targeting ɗina...Amma Allah na ya fisu. 😂
Suna ƙoƙarin amfani da Social Engineering wajen samun damar shiga harkata.
Last week ina X Space, naga ruwan calls daga wani number. Bayan mun gama Space, na mayar da call.
Wai an tura min kuɗi accidentally.
Na tambaye su:
“Mun taɓa yin transaction ne?”
Sai suka ce a’a.
Kuma kuɗin daga POS aka turo.
Na karɓi receipt a matsayin shaida, sannan na mayar musu da kuɗin.
Na ɗauka an ƙare.
Sai jiya ina zaune, naga wani call. (Truecaller yace min Aisha Cham Gombe)
“Umar ne, mai sayar maka da hula.” 🤣🤓
Nace:
"Wane Umar? Ban san wani Umar da nake sayan hula a wurinsa ba.”
Kai tsaye ya chanza zance:
“Lambata ta ɓace. Kwana biyu ban samu damar yin sana’a ba, yanzu ina ƙoƙarin komawa sana’a.”
Nace masa:
“Okay, ina sauraronka.”
Wai yana neman wata alfarma.
Yana da daloli ƴan $100 da yake son sayarwa, yana tambayata ko ina saya.
A nan ne na fahimci abin da ake ƙoƙarin yi da hankalina.
Nace masa:
“Akwai wasu shops a tsakiyar Gombe. Kowa ya san su. Ka je can ka canza.”
Na kashe waya.
Bayan wasu mintuna...
Na kara ganin wasu numbers ɗin a Truecaller:
“Umar Dollars da wani lambar shi kuma Umar POS.” 😂
Nayi dariya kawai.
Nace:
“Allah na ya fi naku wallahi.”
Alhamdulillahi, bani da wannan greediness ɗin da zai sa mutum ya manta da hankali saboda ya ga damar samun riba cikin sauƙi.
Wannan shi ne Social Engineering.
Ba sai hacker ya shiga computer ɗinka ba.
Wani lokaci sai ya fara da:
“An tura maka kuɗi da kuskure.”
Sai ya zama:
“Ni wane ne.”
Daga nan:
“Ina neman wata alfarma.”
Daga ƙarshe:
“Ga wata damar samun kuɗi.”
Daga nan:
"An kwashe maka wallet ko an ɗauke ka ko an dmafareka"
A hankali ake gina trust ɗin har mutum ya sauke guard ɗinsa.
Don Allah ku yi taka-tsantsan.
Kada ku bari:
- Greed ya rufe muku ido.
- Tausayi ya cire muku hankali.
- Familiarity ta sa ku yarda da stranger.
- Urgency ta sa ku yi abu ba tare da verification ba.
Idan mutum ya turo maka kuɗi da kuskure, kar ka mayar da shi zuwa wani account na biyu da ya aiko maka.
Ko ya karɓa ta account da ya turo ko Ka tuntubi bankinka.
Kuma ku riƙe azkar ɗinku da kyau.
Kuyi taka-tsantsan da mutanen zamani.
Allah Ya sanya mana katangar ƙarfe tsakaninmu da miyagu.
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Some days things will lock up so tight that you don't even know where your next option will come from.
#THENIGERIANLIFE
Replying to @Muhammad_knk
quiet consistency really is the whole game, needed this
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Highlights of the SBCA Conference Europe 2026 at @UniversityLeeds Business School 🇳🇬🤝🇬🇧
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
To whom it may concern.
Dear people,
Becareful the people you hire to run a smear against another for a fee. Those same people can be used to run a smear against you for a fee too…
Warm regards
😊
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Real impact in the trading community. 🥷
I’m selecting 5 random traders from my community/followers who already have at least basic trading knowledge.
Each of the lucky 5 will get a $100K funded account. 💰
You could be one of them.
I urge other trading mentors to follow suit. Let’s empower traders with real opportunities, not just words. 🤝
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Replying to @Muhammad_knk
Make una leave us alone
I don laugh tire 🤣
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
UDUS Community 📢📢📢📢
We’ve created a community where UDUS people can meet, reconnect, exchange ideas, discover opportunities, collaborate on projects, and genuinely look out for one another.
Whether you’re currently in campus or you’ve already graduated, there’s a place for you here.
Let’s build a strong network beyond the university walls.
Join the WhatsApp group through the link below.
chat.whatsapp.com/EpoZFt8YkM…
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Alhamdulillahi For Yet Another Day Above The Ground That Wasn't Promised...
Alhamdulillahi For Everything Ya Rabbi 🙏🙏🙏
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Dear reader may almighty Allah bless you financially, increases your incomes and with Good health 🙏❤️💰
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Good morning, everyone
May God bless our day, answer our prayers, and bring us unexpected happiness. Ameen 🤲🏾🤍
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
X announced that yesterday’s payment was the final payment under the old Revenue Sharing program, with the new program now taking effect.
Unfortunately, the majority of us who were on the old program have yet to meet the requirements for the new program. As a result, many of us have now been excluded.
I got monetized around the end of December last year and received my first payment on January 3, 2026. In just 8 months and 2 weeks, I received a total of $1,817.33 (₦2,563,952.62).
That money has helped me in ways words can’t fully explain. I’m genuinely grateful.
A special thank you to @Yusi0x, who guided me throughout my monetization journey.
I also want to appreciate @nikitabier, who was leading the product side at @X when I got monetized, for his contribution to making the experience possible.
And of course, thank you to @elonmusk, the owner of X, for rewarding creators for the content they produce.
X is our home.
Muhammad Ma'aruf kankia retweeted
Lost my Aunt to the cold hands of death on Monday. 💔 She died from Stage 4 cancer, and honestly, I’m still trying to wrap my head around it.
How does someone have cancer and not know until it reaches Stage 4? 😔
Hey @Grok,can you explain how this happens? Is it possible for cancer to progress that far without obvious symptoms?

























