Abunda daa in ka faɗa akan malamin lakurawa za'a kama ka, ta dalilin Prof. Maqari yau su da kansu suke tabbatar mana dashi, Au ashe haka abun yake !?
Ai shikkenan mun gane mun fahimta koda yake daman ai kowa ya daɗe da sanin haka, kawai dai ƙasar tamu ce se addu'a shiyasa in ka faɗa ma yake zama lefi amma gashi ta dalilin tarkon Prof. Sun tabbatar mana da haka da kansu yanzu.
Fatima🌼 retweeted
Sheikha Ummuhani Niasse Foundation ce ta shirya wannan taro na shekara-shekara, wanda aka gudanar a gidanta da ke Dorayi Babba, Ƙaramar Hukumar Gwale, Jihar Kano.
Allah Ya karɓi ziyarar kowa, Ya ƙara mana soyayyar Manzon Allah (SAW), Ya kuma tabbatar da mu a kan tafarkin salihai
Fatima🌼 retweeted
A yau, Asabar, 7 ga Nuwamba, 2026, Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya halarci babban taron Mauludin fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), da na Sheikh Ahmad Tijjani (RA) da Sheikh Ibrahim Niasse (RA), karo na 15.
A yau, Asabar, 7 ga Nuwamba, 2026, Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya halarci babban taron Mauludin fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), da na Sheikh Ahmad Tijjani (RA) da Sheikh Ibrahim Niasse (RA), karo na 15.
Sheikha Ummuhani Niasse Foundation ce ta shirya wannan taro na shekara-shekara, wanda aka gudanar a gidanta da ke Dorayi Babba, Ƙaramar Hukumar Gwale, Jihar Kano.
Allah Ya karɓi ziyarar kowa, Ya ƙara mana soyayyar Manzon Allah (SAW), Ya kuma tabbatar da mu a kan tafarkin salihai. Amin.
Fatima🌼 retweeted
"اللهم إني أستغفرك من كل ذنب يعقب الحسرة ويورث الندامة ويرد الدعاء ويحبس الرزق يارب إن كان هناك ذنب يحول بيني وبين تيسير أموري فاغفره لي.
Fatima🌼 retweeted
"يَا رَبِّ إِنْ لَمْ أَكُن أَهْلاً لمَكْرُمَةٍ
فَأَنْتَ أَهْلٌ لإِعْطَائِي بِلاَ سَبَبِ!"
Fatima🌼 retweeted
Replying to @RakaFatima @daudalawal_
Alihamadulilahi alihamadulilahi alihamadulilahi alihamadulilahi
Fatima🌼 retweeted
Things fall apart.
My mom once told me she had never eaten in a restaurant while growing up, let alone stayed in a hotel. She can’t eat where people dey. 😂 Most of the things she later experienced in life, na my papa open her eye.
She’s a concentrated Fulani babe with Ruga ideals, even though she was born & raised in Kaduna.


































