Simwal (@Simwal) header
Simwal (@Simwal) profile picture

Director, Fly Peejay ✈️ (Private Jet Charter) Amateur Astronomer | Traveler | Humanitarian Member: National Moonsighting Committee Nigeria

UAE & NIGERIA
Joined June 2009
Lokutan faɗuwar wata da faɗuwar rana na wasu zaɓaɓɓun garuruwa a Najeriya na ranan Litinin 9 ga watan Nuwamba 2026/29 ga watan Jumadal Ula 1448 da Talata 10 ga watan Nuwamba 2026.
6
21
1,926
Moonset and Sunset times for selected cities in Nigeria for Monday 9th November 2026 / 29th Ula 1448 and Tuesday 10th November 2026.
5
13
1,278
TUNATTARWA NA NEMAN AKHIRAH 1448! Za'a samu samuwan jinjirin watan JUMADAL Akhirah 1448 ne a ranar Litinin 9 ga watan Nuwamba 2026, da karfe 8:02 na safe insha Allah. Ga bayanin bayyanan jinjirin watan ranan Litinin 9 ga watan Nuwamba da Talata 10 ga watan Nuwamba a cikin jadawali ke ƙasa da aka fitar da shi ta hanyan Mohammad Odeh bisa ga ma'aunin Odeh. :- Bi’iznillah ba zai yiwu a ga jinjirin watan daga wuraren da ke ƙarƙashin launin ja ba saboda ko dai wata a wannan rana yana faɗuwa kafin faɗuwar rana ko kuma an samu samuwan sabon wata bayan faɗuwar rana. Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar amfani da na’uran hangen nesa kawai daga wuraren da ke ƙarƙashin launin shuɗi. Ana sa ran ganin jinjirin watan ta hanyar amfani da na’uran hangen nesa daga wuraren da ke ƙarƙashin launin magenta. A cikin wadannan wurare ana iya ganin jinjirin watan da ido idan yanayin yanayi ya yi kyau kuma mai neman watan ya kware. Ana sa ran ganin jinjirin watan ta ido a wuraren da ke karkashin koren launi. Ba za a iya ganin jinjirin watan daga wuraren da ba su da launi ba, duk da cewa an watan ta fadi a waɗannan wuraren bayan faɗuwar rana kuma an samu samuwan sabon watan kafin faɗuwar rana, saboda bai da ishashen haske sosai . Neman sabon wata AIKIN IBADA ne kuma hanya ce ta SAMUN LADA awajen Allah insha Allahu . Ita ce SUNNAR Annabinmu (SAW). Sunna ita ce ‘gani da ido’ ba wai kawai haihuwan wata ba ko hisabi. Allahu a’alaam !!!
11
26
1,496
CRESCENT SIGHTING REMINDER FOR JUMADAL AKHIRAH 1448! The conjunction of Jumadal Akhirah 1448 crescent (New Moon) will occur InshaAllah on ( Monday 9th November 2026) at 8:02am inshaAllah . Sighting the new crescent on (Monday 9th and Tuesday 10th November ) is shown in the graphs below using the program Accurate Times by Mohammad Odeh according to Odeh criterion.. Where:- It is impossible to see the crescent from the areas located under red color because either the Moon on this day sets before the Sunset or conjunction occurs after Sunset. The crescent is expected to be seen by optical aid only from the areas located under the blue color. The crescent is expected to be seen by optical aid from areas located under magenta color. In these areas the crescent could be seen by naked eye if the atmospheric conditions are superb and the observer is experienced. The crescent is expected to be easily visible by naked eye from areas located under green color. The crescent cannot be seen from uncolored areas, even though it sets in these locations after Sunset and the conjunction occurs before Sunset, cos it’s not sufficiently illuminated. Searching for the new Moon is an ACT OF IBADAH and a means of EARNING REWARD from Allah inshaAllah . It is the SUNNAH of our beloved Prophet (ﷺ). The Sunnah is ‘sighting’ and not mere knowledge of the moon’s existence above the horizon. Allahu a’alaam!!! @moonsightingng
11
1
23
1,538
@mlaa74 Grok automatically translates tweets written in other languages to English. That's what happened; look at the screenshot below. I circled where it says “ translated from Indonesian “ @Realoilsheikh never called him a dog. I have also attached his original tweet in Hausa.
3
2
90
MINNA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
10
1
10
2,045
JALINGO JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
4
11
1,988
BIRNIN KEBBI JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
8
12
1,396
CALABAR JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
4
7
1,277
SULEJA JUMADAL ULA 1448 PRAYER TIMETABLE — 🇳🇬 | 🌐 prayertimesnigeria.com covers all 774 LGA’s
4
8
1,456