Umar Labaran (@UmarLabaran18) header
Umar Labaran (@UmarLabaran18) profile picture

We help you master high-income digital skills, including Digital Marketing, Affiliate Marketing, AI Tools, Video Editing, Graphic Design, and Content Creation

Kano, Nigeria
Joined October 2019
Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)Photo by Umar Labaran (@UmarLabaran18)
SPONSORED Kada ka wuce wannan post idan da gaske kana son ka fara samun kudi online. Wata kila ka shiga online classes da yawa amma har yanzu baka taba samun ko sisi ba. 👉 Danna yanzu: wa.link/0qhj7k ko ka tuntubemu ta 0813 518 7922 #fyp
1
68
🚨 KO DA TALAUCI YA KAI KA BANGO... KADA KA BARI ZUCIYARKA TA KUSANCI WAƊANNAN ABUBUWA 10! 1. Cin dukiyar marayu ko gado ta hanyar zalunci. 2. Yin rantsuwa da Allah a kan ƙarya domin sayar da kaya ko samun riba. 3. Karɓar bashi alhali tun farko ba ka da niyyar biya. DANEJI
🤖 Made with AI
5
we are available for all your visual needs
16
Your results change when your habits change. Be proactive, set goals, prioritize, think win-win, listen, collaborate, and keep growing. 🧠🔥
1
22
Reaching ₦1.5 Million is a truly remarkable milestone. Thank you to everyone who has been part of this journey—your trust, support, and consistency made this achievement possible. This is just the beginning. Here's to greater milestones ahead #Grateful #Milestone #ValPulse
3
2
4
5
1,435
📷 Alhamdulillah!Over the last 3 months (April, May, and June), I earned ₦314,000 from my Hausa Affiliate Success Formula offer This shows the power of learning valuable digital skills, building an audience, and taking consistent action.
19
⚠️ IDAN BA KA GYARA YADDA KAKE AMFANI DA STATUS BA, KANA RASA DAMAMMAKI MASU YAWA A RAYUWA! WhatsApp ba wurin hira kawai ba ne, babban marketing tool ne. Amma idan kana amfani da shi ba daidai ba, ba zai amfane ka ba. #DanejiAcademy #WhatsAppMarketing #DigitalMarketing
21
Wasu har yanzu suna kallon WhatsApp a matsayin wajen chatting kawai… 😳 Alhali yanzu WhatsApp ta zama cikakkiyar makaranta da kasuwa a lokaci guda Idan kana da kaya ko service da kake siyarwa amma baka anfani da WhatsApp sosai ba, toh kana barin kuɗi a tebur 🚀 #DanejiAcademy
19
Yadda Isah Shanawa — wanda ake kira halastaccen ɗan Kwankwasiyya — ya soki Abba Kabir Yusuf da cewa “ba cikakken ɗan siyasa bane”… amma mutane da yawa suna ganin irin wannan magana ita ce siyasa kanta 😳🔥 #DanejiAcademy #Kwankwasiyya #AbbaGidaGida #KanoPolitics #Nigeria
37
Digital marketing is a consistency game #digitalmarketing #affiliateMarketing #fypシ゚ #virałpost
🤖 Made with AI
3
16
🔥 NO BODY IS COMING TO SAVE YOU Mallam… 👉 Ka fara aiki akan kanka kullum 📈 💡 Learn skills 💡 Improve yourself 💡 Build your future
13
📚 MU KUMA ISLAMIYYA 001 🤲✨ Ga wata simple question 👇 Kuma hakan zai iya faruwa da mu a lokacin Sallah 🕌 💡 Kowa ya ajiye mana amsarsa a comment section 👇 🎁 Akwai yuwuwar zamu bada giveaway ga wadanda suka amsa daidai 😍 #DanejiAcademy #MakeMoneyOnline
34
affiliate marketing vs normal business
23
Da farko, ban taba tunanin zan taɓa samun kuɗi ta intanet ba Na kasance kamar yawancin mutane: Ina scrolling kawai, ina kallo, amma ba na samun komai. Sai rana ɗaya na tambayi kaina: “Me yasa wasu suke samun kuɗi onlin?” Daga nan na fara bincike… Na gano affiliate marketing.
22
Mutane da yawa suna tambaya… “Wace skill zan koya da zata bani kuɗi da wayar hannu?” Ga 3 digital skills da zaka iya farawa da su yanzu kuma su kawo maka kuɗi: 1️⃣ Affiliate Marketing 2️⃣ Video Editing 3️⃣ Social Media Management Enroll wa.link/0qhj7k #danejiacademy
44
A shekarar 2026, mutane da yawa a Najeriya suna komawa affiliate marketing a matsayin hanyar samun kuɗi ta intanet. Amma me yasa? Ga wasu dalilai masu ƙarfi: 1️⃣ Ba sai kana da jari mai yawa ba Za ka iya fara da wayar hannu da internet kawai. Turomin da Sako yanzu #affiliate
33
🔥 MEYASA ZAKA KOYI AFFILIATE MARKETING A 2026? A lokacin da mutane ke kuka da tsadar rayuwa 😔 Wasu kuma suna samun kudi a kullum ta internet 💰 🤔 Tambaya ita ce: Kai zaka cigaba da kallo ne… ko zaka shiga ka amfana?
39