ØxCore retweeted
Automation can complete a task. But what happens when completing that task requires multiple people, AI agents, applications and services to work together?
That's where coordination becomes important.
@LoquaApp's vision goes beyond automating individual actions. It introduces a coordination engine designed to connect different participants and services within one operational environment.
Here's how its foundations work together:
- Conversation provides the interface for expressing intent.
- AI agents interpret requests and coordinate tasks.
- Persistent context helps maintain continuity.
- Identity and trust establish accountability.
- Decentralized infrastructure supports payments, ownership and on-chain interactions.
Rather than making users connect every component manually, Loqua aims to bring these capabilities together through one conversational layer.
Because the next evolution of the internet isn't just about making individual tools smarter.
It's about making them work together.
ØxCore retweeted
Check your bags. Then check the whale's.
Portfolio V3 shows your whole net worth on one page, and any wallet you paste in.
ØxCore retweeted
Ina so mu lura cewa Suratul Muzammil itace Surah ta 73 daga cikin jerin surorin Al-Qur'ani idan ka dauko kirgen daga sama (Fatiha), tana da Ayoyi 20, kuma Makiyya ce wato an saukar da ita kafin Hijirah.
A cikin surar a Aya ta farko sai Allah yace:
1. Ya kai wanda ka lulluba.
(Ya kai wanda ka rufu kana bacci da daddare, ka tashi).
2. Kayi tsayuwar dare sai dai kadan.
(Kayi Qiyamul Laili a daren ka gaba daya sai kadan, idan daren Awanni 12 ne toh kayi Ibada na Awa 10 ka huta na Awanni biyu, amma idan kana ganin hakan yayi yawa....).
3. Kayi Qiyamul Laili rabin dare (ka raba dare biyu, rabi kayi bacci sauran rabin kayi Qiyamul Laili), ko kuma ka kara ragewa (idan kana ganin ba zaka iya yin rabin dare kana Qiyamul Laili ba).
4. Ko kuma ka kara ragewa (daga quarter, ya koma Qiyamul Laili na Mintoci kamar 10 ko minti 15), sannan ka karanta Al-Qur'ani a hankali (da Tajweedin sa, idan kana Qiyamul Laili).
Kamar yana zaune a gefe sai yace toh me yasa aka ce Manzon Allah yayi Qiyamul Laili? sai Allah yace;
5. Saboda samu saukar maka da wata magana mai nauyin gaske (Al-Qur'ani kenan, yana da nauyi idan babu Qiyamul Laili zuciyar ka da kirjin ka ba zasu iya haddace shi ba, gabobin ka ba zasu iya implementing yi nayi da bari na bari dake cikin sa ba).
Ku duba fa Ayoyi 4 duk akan Qiyamul Laili. Idan kaje karshen surar a Ayah ta 20 sai Allah ya sake yin magana akan Qiyamul Lailin Manzon Allah da sahabban sa. Sai aka rufe surar da maganar tashi a cikin dare.
Masu lura da al'amuran da suke kai ka da kawowa a cikin Al'qur'ani suka ce sun lura;
1. Ayoyi 20 ne a cikin Suratul Muzammil, zai yi wahala ka shafe kwanaki 20 kana Qiyamul Laili kana rokon Allah akan wani abu sai an baka mafita akan sa, ko kuma a baka wannan abun.
2. Allah yayi magana akan Qiyamul Laili yace Manzon Allah yayi kokari yayi har lokuta 4 a cikin surar a Ayoyi 4. Aka ce daren gaba dayan sa, ko rabin daren, ko quarter, ko rabin quarter. Meaning duk yadda za'a yi dai Ya kai Manzon Allah (S.A.W) karka bari dare ya wuce baka yi Qiyamul Laili ba matukar kana da damar hakan.
(Da wannan wasu Malamai suka ce Qiyamul Laili farilla ce akan Manzon Allah shi kadai, dan haka suka ce aka samu Hadisan da suka nuna idan bai yi Qiyamul Laili a dare ba yakan rama su da rana ko da safe).
3. Suka ce duk abinda kaga yafi karfin ka ko ya gagare ka baka hada da Qiyamul Laili bane, duk katangar da ka gagara rusheta ka shigar da ita cikin Qiyamul Laili sai ka kaita har kasa.
4. Daga wadannan Ayoyin aka gano cewa idan akwai wani umarnin Allah da ka gagara bi, yake maka wahala ka tsayu da sallar dare zaka ga ka dawo kana bin wannan umarnin. Idan wani laifi kake yi ka gagara dainawa ka rike sallar dare zaka yi mamakin yadda za'a saka maka kyamar aikata laifin, zai dawo baya burge ka kuma baka son yi.
5. Ba karatun addini ba, hatta karatun Boko idan kana hada rayuwar ka da sallar dare Allah zai saukaka maka, zai baka nasara kafin ka gama karatun ko bayan ka gama karatun.
ØxCore retweeted
100,000 USDC.
300 winners.
One leaderboard.
@bstocksfinance @BNBCHAIN on Trust Wallet coming soon 👀

















