M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ (@_m_rasheed) header
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ (@_m_rasheed) profile picture

Alhamdulillah for everything//Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ― Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ω…Ψ΄Ψ§Ψ§Ω„Ω„Ω‡πŸŒŸ

Katsina, NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡³πŸ‡¬
Joined August 2022
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Kai Sabon trader ne? Wannan videon naka ne. πŸ‘‡πŸ½ A ciki na yi bayani akan: β€’ Menene TradingView? β€’ Yadda ake saita TradingView β€’ Yadda ake amfani da shi daga farko β€’ Yadda ake zana Support & Resistance Na yi shi ne daga ZERO, musamman domin BEGINNERS. Ka yi sharing ga sabon trader da zai amfana. πŸ” Kada ka fara trading ba tare da ka iya karanta chart ba.
32
149
9
520
14,151
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
πŸ“Έ.... Our national security.... Sheikh Albani Zaria of blessed memory. Allah yaji kan Malam ya kai rahama makwanci nai.
11
47
3
243
6,347
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Abubuwan da nake so a kula dasu game IPO na kamfanin Dangote, nayi wannan rubutun ne bayan tambayoyin da na samu masu yawa daga mutane. Idan kayi placing order domin sayan hannun jarin Dangote ba dole ne a baka adadin abinda kake so ba. Misali; kana so ka sayi hannu jari na Naira dubu 100,000 sai kayi placing order a yanzu da ake yin IPO. Idan aka kammala IPO ranar 13 Oct 2026 ba lallai ne a baka SHARE din Naira dubu 100,000 gaba daya ba, zasu iya baka SHARE na Naira dubu 40,000 su dawo maka da Naira dubu 60,000. In yaso daga baya ka shiga kasuwa ka sayi na sauran kudin da aka dawo maka dashi. Baka da garanti cewa za'a baka na kudin da kake so gaba daya a IPO. Zasu buga lissafi ne base on adadin SHARE da suke so su siyar wato 4.1 billion SHARE da kuma adadin order da aka yi placing a IPO. Already dama suna so su samu Naira trillion 2.1 ne. Idan Order din da aka yi placing ya zarce Naira trillion 2.1 toh a nan ne za'a buga lissafi aga na Naira nawa kake son saya kuma na nawa zasu baka, Naira nawa za'a dawo maka da. Na biyu, Ni ba zan yi placing order na IPO da kudi mai yawa ba a yanzu, ko zanyi ma kudi kadan zan saka a IPO, zan jira har sai ya shiga kasuwa an fara trading dinsa. Domin akwai yuwuwar yayi kasa zuwa 500 ko 450 ko 400 ko ma 350 bayan an sake shi a kasuwa. A dai dai wannan lokacin nake ganin ya kamata in saya base on technical and fundamental analysis da kuma period da nake so nayi holding dinsa. Na uku, idan aka ce IPO toh abinda kake so ka saya babu shi a kasuwa a yanzu, yana hannun masu shi, dan haka zaka ga idan kayi placing order akan Bamboo ko daya daga cikin Application babu kudin kuma babu SHARE. Sannan dole ka jira sai an kammala IPO idan ma kana son siyarwa domin fitar da kudin ka. Za'a yi listing dinsa a Naira 525 ne, ba za suyi listing dinsa kasa da haka ba. Idan kaga ya sauka bayan anyi listing toh kasuwa ce ta saukar dashi ba kamfanin ba. Kamfanin man Dangote babban kamfani ne a duniya dan haka ko ba yanzu ba farashin hannun jarin zai tashi zai zarce inda ake zato da ikon Allah, amma sai mai hakuri ne zai ci ribar hakan. Yana da kyau a sani cewa Stock ba kamar crypto bane, baya da volatility kamar crypto, sannan ba sha yanzu magani yanzu bane. Idan kana da ilimin technical and fundamental analysis zaka iya trading stocks, idan kuma baka dashi zaka iya holding na tsawon wasu shekaru. Sannan karamin kudi baya kaika inda kake so a stock koda kuwa ka shekara biyar kana holding. Dole kudin su zama suna da dan nauyi kadan. Ba kamar crypto bane da zaka sayi abun Naira dubu 100,000 a cikin kwanaki kadan ya koma miliyan 1 ko 2 ko ya sauka zuwa Naira dubu 20,000. Idan yanzu yanzu kake son yin kudi toh karka shiga harkar Stock wato hannun jari. Wannan IPO din ana kiran sa da Presale a kasuwar crypto, ana kiran sa da ICO (Initial Coin Offering) anyi wa Ethereum haka a June 2015 ko kuma suna kiran sa da IDO (Initial DEX Offering) idan a DEX ne, wato Decentralized Exchange.
23
33
5
296
8,849
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
DANGOTE REFINERY IPO At the proposed ₦525 per share, what’s your move? Here’s what different share parcels would cost: 100 shares β€” ₦52,500 1,000 shares β€” ₦525,000 10,000 shares β€” ₦5,250,000 100,000 shares β€” ₦52,500,000 How many units do you intend to buy? πŸ‘‡ A. 100 shares B. 1,000 shares C. 10,000 shares D. 100,000 shares E. Other β€” tell us your target πŸ‘‡ – at Hausa, Nigeria
132
108
7
491
32,382
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Wani abu na iya zama cheap, amma ba yana nufin yana da value ba. Ka sayi waya mai arha, amma ta lalace bayan wata daya. A karshe, cheap ya zama expensive. Haka yake a business, investing, har ma da skills. Kada ka tambayi: Nawa ne kudinsa? Ka tambayi: Me zan samu daga gare shi? Wani lokaci biyan kudi kadan yau yana iya kashe maka lokaci, money, da opportunity gobe. Ka daina kallon price kadai. Ka fara kallon total value.
3
6
23
1,383
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
πŸ“Έ.... Sako zuwa ga wadanda har yanzu suke raye a duniya basu mutu ba, daga saurayi (matashi) Waleed...πŸ‘‡
17
112
5
520
15,711
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Akwai mutuwar zuciya ta neman kuΙ—i da son duniya. Haka kuma akwai mutuwar zuciya ta sakaci da ibada da nisantar Allah. Ba daidai ba ne mutum ya yini ya kwana ba tare da ya karanta AlΖ™ur'ani ba. Ya yi sati ko wata bai zauna a majalisar AlΖ™ur'ani ba, bai saurari tafsiri ko wa'azi da zai Ζ™ara masa ilimi ba, sannan idan aka yi maganar mutuwar zuciya, ya Ι—auka cewa ba ya cikin masu wannan hali. Allah SWA Yana cewa πŸ‘‡ Shin, bai yi wa waΙ—anda suka yi imani lokaci ba da zukatansu za su yi tawali'u ga ambaton Allah da abin da ya saukar na gaskiya?" (Suratul Hadid 57:16). Mu duba kanmu kafin mu duba wasu. Allah Ya raya zukatanmu da AlΖ™ur'ani, Ya sa mu kasance cikin masu yawan ambatonsa da aiki da umarninsa. Amin.
2
2
5
83
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH
Raka’atanin Fajir sun fi duniya da duk abin da ke cikinta.” 🀍 Ka da ka yi sakaci da Sunnah raka’o’i biyu na Asuba. Falalarsu ta fi darajar duk abin da duniya ta Ζ™unsa. Allah Ya ba mu ikon kiyaye su tare da sauran ayyukan alheri. Δ€mΔ«n.
1
1
2
54
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Assalamu Alaikum warahmatullah Allah y karba mana adduo'in mu
2
2
38
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Laillai Haihuwa Tayi Rana!πŸŽ‰ Nigeria has recorded another proud achievement as Abdurraheem Almufti Yelwa, son of Professor Mansur Isa Yelwa, won the International Qur’an Recitation Competition in Saudi Arabia. πŸ†πŸ‡³πŸ‡¬
62
440
5
2,928
34,060
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
γ€ŒME 730」: Real Impact I’ve earned 4.35 MEC on Meta Earth and helped 35 people start their daily unconditional basic income This is my real impact. Click the link below to join, you can also create your own im... Read more: i.mec.me?c=26q9e9dj
9
9
58
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Assalamu alaikum warahmatullah... Allah ya karba mana ibadun mu
6
11
176
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Astagfirullah wa atubu ilayk
27
1
82
2,440
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Assalamu Alaekoum Warahmatullah Wabarakatuh 🀝
36
21
100
1,299
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Congratulations to those who are not afraid to share Quranic recitation in their timelineπŸ₯Ί Start your Day with Qur’an🀍
2
152
1
316
2,602
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Aljannah Mai Masoya Dayawa. Allah yasa muwanye LafiaπŸ™Œ
1
3
13
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
2
4
8
78
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
The OVER Protocol experience… or should I say… it’s OVER for us? It started simple: β€œJust answer daily quiz.” We said no problem. We became professional students without graduation 😭 After one year, they said: β€œRun a validator.” Buy strong PC πŸ’» 24/7 electricity ⚑ Stable internet 🌐 At this point, we’re not airdrop hunters anymore, we’re mini data centers 🀑 We staked, bridged, validated, suffered for more than a year. Finally… token launch πŸŽ‰ $OVER pumped to $0.2 We checked allocation… Omo… chicken change πŸ’€ But we said β€œNo problem, we believe in the project.” So we now used our own money to buy more 😭 (Me personally, almost $2000 just like that 🀑) Then the chart said β€œLet me show you something…” $0.2 β†’ $0.15 β†’ $0.1 β†’ $0.005 β†’ and now $0.00088 πŸ“‰ At this point, even the project name is mocking us, OVER is truly OVER πŸ˜‚ Be honest, after all the quiz, validator stress, electricity bills… Did you make profit or just experience? 😭 Because right now, it feels like we didn’t farm the airdrop, it was the airdrop farmed us again πŸ˜‚
125
24
9
284
20,653
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
Shawara ga Samari ma su neman Aure - Shiekh Ishaq Adam Ishaq
115
2
295
5,743
M_rasheed_πŸŽ—πŸ‘‘ retweeted
A lokacin da $Bitcoin yake wannan farashin, circulating supply dinsa 1,645,000 million BTC ne, kaga market cap dinsa Dala 1,700 kenan. Eh, Dala dubu 1,700 da a yanzu Meme coins ma sunfi karfin ta.
A rana irin ta yau.... Shekaru 17 da suka wuce (2009) $Bitcoin ya kai farashin $0.001. A yau Bitcoin yana farashin Dala dubu 71,500 Wannan yana nufin Bitcoin ya ninka sau miliyan 71,500,000 a cikin shekaru 17 din. A wancan lokacin Dala 1 zata saya maka Bitcoin guda dubu daya (1,000 BTC). Wanda ya sayi Bitcoin na Dala 1 a wancan lokacin, yanzu kudin sa sun kai Naira biliyan 99,500,000,000.
4
5
44
1,174