Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq) header
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq) profile picture

☝🏽 Allah First | Entrepreneur | Digital Media Strategist | Social Media Manager | PR & Communications | Politics | Entertainment

Kano, Nigeria
Joined April 2021
Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)Photo by Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 (@abou__sadiq)
what an amazing Quran recitation by our bride 👰‍♀️
20
230
6
2,709
27,439
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
A4A ta halarci gangamin APC a Lapai Ƙungiyar Arewa for Asiwaju (A4A) na daga cikin mahalarta gangamin APC da aka gudanar a Lapai, Jihar Neja, yayin ƙaddamar da harkokin yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa da na Gwamna a yankin. Gangamin ya samu halartar shugabannin jam'iyyar da sauran masu ruwa da tsaki. #ArewaForAsiwaju #A4A
58
73
5
83
1,133
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Lapai ta yi cikar jama'a yayin gangamin APC An samu fitowar jama'a a Lapai yayin tarbar Gwamna Mohammed Umaru Bago da sauran shugabannin APC a gangamin yaƙin neman zaɓen 2027. Taron ya haɗa mambobin jam'iyyar, shugabanni da masu ruwa da tsaki daga yankin. #ArewaForAsiwaju #A4A
58
76
2
86
1,736
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
An gudanar da gangamin APC a Lapai An gudanar da gangamin APC a Lapai, Jihar Neja, inda Gwamna Mohammed Umaru Bago da sauran ƴan takarar jam'iyyar suka samu tarba daga shugabanni da magoya bayan APC a yankin. #ArewaForAsiwaju #A4A
57
67
2
76
751
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Al'ummar Agaie sun fito tarbar Gwamna Bago Al'ummar Agaie sun fito domin tarbar Gwamna Mohammed Umaru Bago yayin da tawagar yaƙin neman zaɓen APC ta isa yankin. Jama'a sun shafe sa'o'i suna jiran isowar tawagar, inda tarbar ta zama wani muhimmin ɓangare na ziyarar gangamin. #ArewaForAsiwaju #A4A
57
76
3
81
836
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
60
86
4
99
1,135
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Healthcare within reach. Gov. Abba Kabir Yusuf has launched 484 mobile tricycle ambulances, one for every ward across Kano's 44 LGAs, bringing emergency care closer to rural communities. 484 Wards. One Mission. Saving Lives #AbbaIsWorking
16
21
469
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Najeriya ba za ta ƙara bai wa ƙasashen waje aikin buga takardar da ke ɗauke da shaidarta ba!!! Aza harsashin ginin Cibiyar Kera Fasfo ta Ƙasa (NPMC) a hedikwatar Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) da ke Abuja, ya kammala jerin gyare-gyaren da aka tsara cikin shekaru huɗu: daga neman fasfo ta intanet (2023), ɗaukar zanen yatsu da hoto ba tare da zuwa ofis ba (2024), buga bayanan masu fasfo a nan gida (2025), har zuwa kera fasfo ɗin gaba ɗaya a cikin gida. Cibiyar za ta fara aiki nan da watan Mayu, 2027. Za ta yi amfani da fasahar AI, kuma za ta samar da wutar lantarkinta da kanta. Za ta riƙa kera fasfo miliyan 6 a kowace shekara, kuma za a iya ƙara yawan zuwa miliyan 10. Hakan zai wadatar da buƙatun cikin gida, kuma zai ba Najeriya damar sayar da fasfo ga ƙasashen yankin. Muna faɗa da ƙarfin gwiwa cewa wannan shi ne yadda hukumomi ke cika aiki a zahiri, a ƙarƙashin Mai Girma Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, GCFR. #ArewaforAsiwaju #A4A
65
84
6
100
1,342
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Preparations for the Flag-Off Campaign Rally Podium in Rogo, Ahead of His Excellency Abba Kabir Yusuf’s Campaign Tomorrow, Sunday. AKY Go Again…❤️👏🏻
7
7
206
Preparations for the Flag-Off Campaign Rally Podium in Rogo, Ahead of His Excellency Abba Kabir Yusuf’s Campaign Tomorrow, Sunday. AKY Go Again…❤️👏🏻
7
7
206
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Governor Abba Kabir Yusuf On his Way to Gabasawa Local Government to Launched the Forest Guard. #AbbaIsWorking
1
11
21
486
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
PUBLIC NOTICE The Kano State APC Presidential & Gubernatorial Campaign Council (Digital Media & Innovation Directorate) has officially adopted a new campaign logo for the 2027 elections. The logo is approved for use alongside the APC logo in all campaign materials, digital platforms, banners, posters, etc. It represents the joint campaign for the re-election of President Bola Ahmed Tinubu and Governor Abba Kabir Yusuf. The logo has been formally approved by the Director-General, HE Abdullahi Tijjani Gwarzo. All campaign structures, media teams, and stakeholders are directed to use it for consistency and proper recognition. Guidance on usage will be provided by the Directorate. Signed:
Hon. Bashir Ahmad, OON
Director, Digital Media and Innovation
1
23
22
368
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
A step in the right direction. Consistency, leadership and results matter. #ArewaForAsiwaju #A4A
1
1
50
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Bola Tinubu kune North har South…Muna da hujjar yin APC🎵🔥 Arewa For Asiwaju 💯 #ArewaForAsiwaju #A4A
23
40
2
129
783
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Governor Abba Kabir Yusuf On his Way to Gabasawa Local Government to Launched the Forest Guard. #AbbaIsWorking
4
4
26
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Jiya da Yau. An ɗauki sabbin ’yan sanda 50,000, kuma rundunonin sojin ƙasa sun tashi daga 8 zuwa 12. Samun fasfo ya koma kwana 4, maimakon mako 6. An shimfiɗa kilomita 151.6 na hanyar Legas zuwa Calabar. #ArewaForAsiwaju #A4A
77
100
4
110
1,155
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Jiya da Yau. Man fetur da ake tacewa a gida kullum ya tashi daga lita miliyan 16.9 zuwa miliyan 42.9. A watanni 3 na farkon shekara, kuɗin shigo da man fetur ya sauka daga Naira tiriliyan 2.27 zuwa biliyan 87.4. #ArewaForAsiwaju #A4A
82
98
5
109
1,068
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Congratulations, my man! The man of the hour. Earning a first-class degree is no small feat, let alone doing it twice at two different reputable universities. No wonder they want you to lead their ‘idolution’ sorry, revolution. 😂 I guess all that intelligence has to find an outlet, hence the calls for you to become our Mandela on Rant Street. 😅 May Allah put barakah in your knowledge and the qualifications you’ve earned. Ameen, my brother. @gimbakakanda
141
199
10
434
50,370
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
Jiya da Yau. Mafi ƙarancin albashi ya tashi daga Naira 30,000 zuwa Naira 70,000. Ɗalibai miliyan 1.68 sun amfana da lamunin karatu, kuma ’yan Najeriya sama da miliyan 23 na da inshorar lafiya. #ArewaForAsiwaju #A4A
74
99
7
114
1,037
Dan Amanar Kwankwasiyya𓅓 retweeted
GOBE NE FA! Muna gayyatar daukacin al'ummar Jihar Kano zuwa babban gangamin kaddamar da kamfen din tazarce na Gwamnan Kanawa Alhaji Abba K. Yusuf (Abba Gida-Gida) karo na biyu.
2
8
10
190