Bukhari da ya rawaito yarda ubanka ze yi sallah, shi ya rawaito wannan hadisan, kai ka san yarda za ka yi da su.
E K S V I retweeted
Waiku banda toshewar basira, ta ina hadisi zai taba mutuncin Annabi? Ta ina ma wannan jahilin yake da hankalin tantance hadisai?
Duk sahabban da aka kashe a kan shawarma aka kashe su ko?
Im sorry to say, but haka abun yake, shi wai ba yana nufin a nn duniya ba, in kaje lahira kana mai kafirta ayoyin Allah taka ta kare, su kuma masu kashe kashe their sin is less , although dukkan su wuta za su shiga, kawai de a Nigeria ba irin karatun nan ake buqata ba.
Yes hakane, but ya mutu a banza, ya mutu kafiri, Allah ya bi masa hakkinsa na kashe shi da aka yi.
Ku ba iya najeriya kuke so ku yadda bidi’a ba kenan, to daga yau na baka ambassador na bidi’a worldwide😂😂😂😂
Ni fa matsalata da massusuka dayace, munafinci, shi fa be yarda annabi yayi bayani ayoyi ba ko wata rayuwa bayan na Qur’ani, amman ya na so shi nasa bayani a yarda da shi😭😭
According to the beliefs attributed to the Qur’ani Zalla movement, the Prophet ﷺ had no authority to explain or elaborate on anything in the religion of Islam. He was merely a messenger who received a book, delivered it, put it down, and left without saying anything further or explaining its contents—as though he had been sent as a mute messenger.
Despite the Prophet ﷺ having companions, followers, and family members, this ideology effectively reduces his role to that of a mere courier who delivered a message but had no role in explaining its meaning. Instead, he (Massussuka) assumes the authority to interpret and explain the very message the Prophet ﷺ was sent to convey.
Wallahi, anyone who reflects on this claim with sound reasoning and a sincere desire to understand Islam would recognise how deeply problematic and contradictory it is.
Ba a taba shege irin abduljabbar a kano ba, sai kace ze je yaki😂😂😂
Ga wani babban malamin ahlus-sunnah shima yace kar en kidnappers su shiga tijjaniya tafi hadari kuma tafi muni, malaman ahlus-sunnah ba su son zaman lafiya
Replying to @Ahmad_Nanami
Ka kawo inda Shehubyace suje suyi Taaddanci. Amma ga Asadul-bandits yana cewa gara Yan Ta’adda da Malaman da baku so.
E K S V I retweeted
Social media is not a place to argue about religion, neither is it a place to argue about Aqeedah, but the venom spewed by some deviants cannot be overlooked.
Allah ya sawwake.
Ka na ganin girman mutun ashe mugun dakiki ne a Addini.
Eminem
🚨 Rolling Stone just dropped their Top 10 Greatest Rap Albums of All Time
1. The Notorious B.I.G. – Ready to Die
2. OutKast – Stankonia
3. JAY-Z – The Blueprint
4. Public Enemy – It Takes a Nation of Millions to Hold Us Back
5. Kendrick Lamar – To Pimp a Butterfly
6. Kanye West – My Beautiful Dark Twisted Fantasy
7. Missy Elliott – Miss E... So Addictive
8. Wu-Tang Clan – Enter the Wu-Tang (36 Chambers)
9. A Tribe Called Quest – The Low End Theory
10. Lauryn Hill – The Miseducation of Lauryn Hill
what surprised you the most about this top 10?
Kuma inde ya kutu a kai kafiri ne, ba a neman wa kafiri rahama bayan ya mutu, massusuka ba iya hadisai ya karyata ba, har da Qur’ani da yake fakewa da shi dan kur’ani ne, Allah ya kara masa nauyin kasa da ire-iren s.


























