Pinned Tweet
Came back home tired and all fatigued, entered my room then my niece entered to welcome me, after seeing how tired I was, she said โuncle Yusufโ, I answered in a soft voice, then she said โI love youโ and then she gave me a hug. ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ.
May Allah bless you Hadiza. โค๏ธโค๏ธ
I said this and I will keep saying this again,
Sack every single person in the state called Jos. Whether Muslim, Christian or otherwise. Replace them with better educated citizens. Such a beautiful state with miserable and wicked people. Kill each other and hide behind religion.
CK๏ฃฟ ๐ต๐ธ retweeted
Na dauka an manta dasu fah๐คท๐คท..
Daidai kenan may this serves as a lesson to other evil people like them.โ
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 11 da ke Bompai ta yanke wa Umar Auwal da Yakubu Dayyabu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin kashe Fatima Abubakar da โyaโyanta shida a unguwar Dorayi Ciranci da ke Kano.
Arewa Updates ta rawaito cewa, yayin zaman kotun a ranar Jumaโa, 6 ga Nuwamba, 2026, Mai Shariโa Nasiru Saminu ya yanke hukuncin bayan nazarin shaidu da hujjojin da aka gabatar a shariโar.
Kotun ta samu Umar Auwal, wanda ake kira Breaker, da Yakubu Dayyabu, wanda ake kira Wawo, da laifin kashe Fatima Abubakar da โyaโyanta shida a ranar 17 ga Janairu, 2026, inda ta yanke wa kowannensu hukuncin kisa ta hanyar rataya sau bakwai.
Haka kuma, kotun ta yanke musu hukuncin ษaurin rai da rai kan laifin haษa baki da fashi da makami, yayin da a wannan shariar ba a sami Isiyaku Yakubu da laifi ba, amman kotu ta ce a ci gaba da tsareshi zuwa 11 don yanke hukuncin karshe kan kisan matar aure da kishiyarta a unguwar Tudun Yola.
Tawagar masu gabatar da ฦara ta ฦunshi Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shariโa, Abdulkarim Kabir Maude, da Barrister Salisu Muhammad Tahir, yayin da Barrister J. I. Musa da Barrister A. I. Baba suka wakilci waษanda ake ฦara.
























