Political Scientist Administrator Activist Humanitarian Advocate 4 Good Governance Youth Education In Zaria Help The Less Previledge, Orphanage, Vulnerable 👌🏼

Zaria, Nigeria
Joined April 2020
REQUEST FOR FINANCIAL SUPPORT TOWARDS THE MEDICAL TREATMENT OF RAMATU GARBA HOSPITAL NO 900163644 I wish on behalf of the above named patient to solicit for your assistance. Ramatu Garba aged 13 years old, who hails from zabi kudan local government. 1/2
1
1
1
2
349
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN ZAZZAU EMIRATE ANNOUNCES THE PASSING OF DAN-AMANAN ZAZZAU, ALHAJI MAHMUD ABUBAKAR On a sad note, the Zazzau Emirate Council announces the passing of the recently appointed Dan-Amanan Zazzau, Alhaji Mahmud Abubakar.
1
27
Late Alhaji Mahmud Abubakar died this evening in the Kingdom of Saudi Arabia while performing Lesser Hajj (Umrah). May his gentle soul rest in Jannatul Firdaus, Ameen.
40
On A Sad Note 😭👌 Bandits are currently in Millenium city with their bikes and guns shooting and kidnapping people as I’m tweeting and no any security agent is on sight.
89
ALLAHU AKBAR 😭🙏 Wannan shine hoton Marigayi Malam Rufai, Mahaifin Mallam Nasir @elrufai Da Kuma Alh Bashir El-Rufai. Allah Ya Jikan Shi Yasa Ya Huta Ya Yafe Mishi Kurakuran Shi Yasa Yana Kyakyawan Matsayi Ameen. @Comrdebarde ✍️
1
33
MAI GIRMA DAN MAJALISA MAI WAKILTAN BIRNIN ZAZZAU HON. SULEIMAN IBRAHIM DABO (WAKILIN BIRNIN ZAZZAU) Ya taimaka an Kai.... Bilkisu Hassan, Wanda ta fito daga unguwan kusfa Limancin kona Ward. Yarinya yar wata bakwai (7) da haihuwa kari ya fito mata a baya, jiya 26-10-2020 cikin.
1
83
hukuncin Allah anyi mata aiki. Wanan shine photo lokacin da aka fito da ita daga theatre. Ya zuwa yau an kashe #94,800. Muna adduan Allah ta'ala ya bata lafiya, shikuma Hon Suleiman Ibrahim Dabo Allah ya saka mashi da Aljanna © @Comrdebarde
22
Innalillahi Wa Inna ilaihi Raju'un 😭😭😭 “Yan Bandit Yanzu Haka Sun Zagaye Gidajen Dake Kusa Da Asibitin Millennium City 😭
38
Gov @ubasanius: I have no problem with Mallam Nasir @elrufai; I have never spoken against him Watch full interview: youtu.be/avpqFvbkK4g
1
2
1
14
978
Arewa Gaskiya Fisabilliahi Bamuda Substation Da Yike Da 3/30 Da Yawa 👌 Guda 3 Kawai Muke Dashi Daya A Kano, Kaduna, Jos, Duka Sune Suke Bama Arewa Wuta Gaba Daya 👌 Amma A Lagos Sunada Substation Guda (8) A Jihar Lagos. Inji Tsohon Minister Lantarki Engr. Sale Mamman
2
119
Yau shekara (2), kenan da mai girma Hon Suleiman Ibrahim Dabo (Wakilin Birnin Zazzau), Ya ziyarci Marigayi Captain Shehu Iyal a gidan sa dake kwarbai domin yimasa ta’aziyar rasuwan Marigayiya Hajara Duduwa matar Alhaji Bashir Abbas. Allah yajikanta Captain 🧑‍✈️ da rahama ameen 🙏🏻
29
COMRDE SULEIMAN ABUBAKAR BARDE retweeted
Today, I moved a motion on the floor of the @HouseNGR calling for the institutionalisation of strategic research findings in national policy formulation, development planning and governance. Every year, some of Nigeria’s finest minds, drawn from government, academia, the…
2
13
30
719
Wasu mutane da suka shaida yadda aka kashe Sheikh Yahaya Masussuka a ƙofar gidansa sun bayyana yadda lamarin ya faru. Maƙwabtan malamin sun kuma bayyana yadda suka tarar da malamin kwance a ƙasa bayan an harbe shi. 📸 - Isa Umar Ladu
58
ALLAHU AKBAR 😭😭😭 Yanzu Haka An Kawo Gawar Sheikh Yahya Ibrahim Masussuka Asibitin Koyarwa Ta Jami’ar Umaru Musa Yar'aduwa Dake Cikin Garin Katsina Domin gudanar da bincike, waɗanda suke lokacin nan lokacin faruwar lamarin sun tabbatar mani da cewa "Malam ya shirya zuwa.
1
1
1
122
saboda haka kafin zuwan masu kawo dauki ma Malam ya cika" "Lallai wanda suka yi harbin an tabbatar da cewa basu yi kama da barrayin daji ba, hasalima suna sanye kaya jaket da wando, an tabbatar da cewa wani dan makwancin Malam din ya gansu, har yace masu ko wani suke nema suka.
1
26
ce masa ina ruwansa" Yanzu haka suna asibitin domin gudanar da bincike, kuma an kawo gawar da rakiyar jami’an tsaro daga datsan ma busa jagorancin ASP Mustapha Haruna DCO. Irin Wannan Kashe Kashe Ba Alkhairi Bane Sam Allah Yemasa Rahama Ameen. 🙏
6
Matar Marigayi Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, Hajiya Fatima ta bayyana yadda “yan bindinga suka yi ajalinsa bayan fitowa daga zuwa wajen da ya ke gabatar da karatu a Dutsinma.
45
DA WANNAN TUNANI, YAUSHE ZA MU KOMA GA ALLAH? 😭💔 Mu kashe junanmu da sunan akida! Shin haka addinin Musulunci ya koyar da mu? A'a, wannan ba komai ba ne face jahilcin jahilai. An kashe musulmi mai furta “Lā ilāha illallāh”, kalmar tauhidi da ke nuna cewa babu abin bautawa da
1
83
gaskiya sai Allah. Amma abin takaici, sai ka ga wanda yake aikata hakan yana da shakku game da addininsa. Ya Allah! Ka shiryar da mu zuwa ga hanya madaidaiciya. Ka nisantar da mu daga jahilci, kiyayya da zalunci. Ka sa mu fahimci addininmu yadda ya kamata, ka ba mu ikon kiyaye
1
35
rayukan bayinka. Ya Allah, idan mun kauce wa koyarwar addininka, Ka dawo da mu kan hanya madaidaiciya. Ka sa mu zama masu zaman lafiya, tausayi da adalci a tsakaninmu. Musulunci addini ne na zaman lafiya, tausayi da adalci. Kada mu bari akida ta zama sanadin zubar da jinin juna
17