Ina Masu Kokarin Raya
Qabilanci Ku Saurara
Kuna Cikin Halaka
Inba kutuba wuta zaku shiga
Allah ya kyauta
Oga, enjoy your life abroad while Nigerians endure the hardship here. Your family is living comfortably because you have good businesses, but ordinary Nigerians are struggling. You can’t ask people to keep suffering while you enjoy a better life. Tinubu must go
“God has blessed me, I have residency in another country, I have an airline, my family is not in Nigeria. But Nigerians must endure this hardship and vote for Pres. Tinubu for a second term to continue the good works.”
— Balami Isaac, Board Member City Boy Movement
1
97
There are good and bad people in every tribe. Don’t generalise or discriminate against an entire community because of a few people’s behaviour. If u don’t like their services take yur money elsewhere. Nody s forcing u to patronise dem. Let peple do business wit whoever dey choose
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: WANDA YA (DAURE, YA) NEMI BIN YARDAR ALLAH ALHALI MUTANE SU NA FUSHI DA HAKAN, TO ALLAH ZAI YARDA DA SHI, KUMA ZAI SA MUTANEN SU YARDA DA SHI. [Sahīhut Targīb; 2250]
The past government built numerous infrastructures and still paid fuel subsidies, so what exactly is your argument? Are you trying to tell us that removing subsidies is the only way a government can develop a country? If previous governments could invest in infrastructure while
If you decide to give our left over of about 700,000 barrels crude to refineries at cost of production in the name of subsidy, the question is; how are you going to fund workers salaries, fund the military and police, build roads, build hospitals and manage health crisis?
Festus Osifo, TUC President challenges opposition candidates
2
70
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: LALLAI NE SHI ALLAH MAƊAUKAKI BAI TAƁA HUKUNTA AUKUWAR WANI ABU GA MUMINI BA, FACE (HUKUNCIN NA SA) YA KASANCE ALHAIRI NE GARE SHI. [Sahīhul Jāmi-is Sagīr; 3985]
1
62
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: Allah Maɗaukaki Ya Ce; BAN TAƁA TARADDUDI GA ABINDA ZAN AIKATA SHI BA, KAMAR TA KARƁAN RAN BAWA NA MUMINI, SHI YA NA ƘIN MUTUWA, KUMA NI INA ƘIN CUTAR DA SHI. [Sahīhul Bukhãri; 6502]
71
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: NI INA NAN A YANDA BAWA NA YA KE ZATO NA, IDAN YA YI ZATON ALHAIRI TO ZAI SAMU, KUMA IDAN YA YI ZATON SHARRI ZAI SAMU. [Sahīhul Jāmi-is Sagīr; 4315]
106
I know a Sheikh who doesn’t do politics or associate with politicians, yet he owns properties in Maitama and other parts of Abuja. People don’t know his personal businesses, but they still open their mouths and talk nonsense.
1
131
The insecurity in Kaduna didn’t take you to the Villa it’s your personal interest. You’re more focused on winning elections than securing people’s lives.
From ASOROCK VILLA, ABUJA 🔥🔥🔥
Kaduna State Stakeholders paid a courtesy visit to President Bola Ahmed Tinubu today at Aso Villa Abuja and assured him of securing Kaduna for APC in 2027 elections.
Senator @ShehuSani representing Kaduna Central, Rt. Hon. Tajuddeen Abbas representing Kaduna North Senatorial District and Senator Sunday Marshall representing Southern Kaduna Senatorial District.
1
59
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: ITA ZAKĀTUL FIƊRI TSARKAKA CE GA (RAI NA) MAI AZUMI GAME DA KUSKURE DA ALFASHA, KUMA ABINCI NE GA TALAKAWA. [Sahīhu Ibni Mājah; 492]
31
It’s not about speeches; it’s about results. I pray it works out for us because I can’t wait to see Bola Tinubu out. We can’t keep a government with zero accountability.
With Taiwo Oyedele coming into the Finance Ministry, the combination of Taiwo and Olayemi Cardoso might actually be a game changer.
1
23
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: KOWANE AIKIN ƊAN ADAM A NA NINKA LADARSA NINKI 10 ZUWA 700. ALLAH MAƊAUKAKI YA CE; BANDA AZUMI, SHI KAM NAWA NE, NI NE ZAN YI SAKAYYARSA. [Sahīhu Muslim; 1151]
1
22
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: ALLAH MAƊAUKAKI YA CE; KOWANE AIKIN ƊAN ADAM NA SHI NE, BANDA AZUMI, SHI KAM NAWA NE, KUMA NI NE ZAN YI SAKAYYA A KANSA. [Sahīhul Bukhãrī; 5927]
17
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: A CIKIN WUTA AKWAI KUNAMA, KAMAR GIRMAN BABBAN ALFADARI, IDAN ƊAYANSU TA YI HARBI, TO A NA JIN RAƊAƊI TSAWON SHEKARU ARBA'IN. [Sahīhu Ibni Hibbãn; 7471]
1
13
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: A CIKIN WUTA AKWAI MACIZAI KAMAR WUYAN MANYAN RAƘUMA, IDAN ƊAYANSU YA YI SARA, TO A NA JIN ZAFINSA TSAWON SHEKARU SABA'IN. [Sahīhut Targīb; 3676]
12









