scatter ✍️ (@UTDscatter) header
scatter ✍️ (@UTDscatter) profile picture

Manchester United, Asiwaju 2 times matter ✌🏻😍

Earth 🌎
Joined June 2023
Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)Photo by scatter ✍️ (@UTDscatter)
No family deserves to go through the pain and trauma of kidnapping. The recent video of kidnapped family is heartbreaking. our though and prayers are with them and their loved ones. We pray for their safe return inshallah 🙏🏻 ❤️ 😭 Allah tona asirin duk me hanu a wannan abun!
1
14
14
584
DJ AB X DREMO 🔥🐉!! Out now 🔥🔥🔥
3
5
58
scatter ✍️ retweeted
WELCOME TO THE TEAM! As the Director of Digital Media and Innovation for the Kano State Presidential/Gubernatorial Campaign Council, I am delighted to welcome the following distinguished individuals to our team: Hon. Ishaq Abdul — Coordinator, Online Technology Hon. Abdullahi Ibrahim — Coordinator, Digital Space Haj. Zulaihat Yusuf Aji — Coordinator, Radio Campaign Hassan Sani Tukur — Coordinator, Twitter Hon. Abubakar Aminu Ibrahim — Coordinator, Facebook (Male) Shafa’atu Ahmad Londonbe — Coordinator, Facebook (Female) Aisha Musa Teemacool — Coordinator, TikTok Mufeeda Rasheed — Coordinator, Instagram Habiba Dorayi — Coordinator, Content Creation Your inclusion will strengthen our collective capacity across digital platforms, online technology, content creation and multimedia coordination. We look forward to working with everyone as we build a more coordinated, innovative, and effective digital media structure for the Kano State Campaign Council. Together, we move forward with commitment, creativity and teamwork!
9
13
1
52
8,971
The moment President Bola Ahmed Tinubu And Nigerian Governors In Mecca As he Perform Lesser Hajj and Praying for Nigeria. #tomorrowxtogether
40
48
7
192
14,473
scatter ✍️ retweeted
These Northern women express confidence in Tinubu’s leadership, despite the interviewer’s opposition to their support for him. They said, “Inflation has decreased, and the cost of living has eased.” WE MUST VOTE FOR TINUBU
7
10
506
scatter ✍️ retweeted
Gwamnatin shugaba Tinubu ta ƙaddamar da aikin bututun iskar gas na kudu maso gabas mai darajar dala miliyan 100 a Enugu. Bututun zai kai iskar gas daga jihar Imo zuwa masana’antu a Enugu, Anambra, Imo, Abia da Ebonyi. Ana sa ran iskar gas ta farko a shekarar 2028. Hukumar ci gaban kudu maso gabas ta ba da gudunmawar dala miliyan 3. Gwamna Mbah ya yaba wa shugaba Tinubu saboda ƙirƙirar hukumar bayan shekaru da yawa na magana kawai. #ArewaForAsiwaju #A4A
67
113
9
124
1,214
scatter ✍️ retweeted
Ba Gudu Ba Ja Da Baya Baban Seyi Shine Zabin Mu #ArewaForAsiwaju #TinubuMustGoAgain
41
57
3
112
3,735
scatter ✍️ retweeted
A wani mataki na ƙarfafa yaƙi da matsalar rashin tsaro a ƙasar nan, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da sabbin jirage masu saukar ungulu guda biyar da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (@NigAirForce) ta saya. Jiragen sun haɗa da guda biyu kirar Airbus H-125 da guda uku kirar Agusta 109 Trekker B. An ƙaddamar da jiragen ne a sabon hangar da aka sake ginawa na Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, wanda yake a ɓangaren filin jirgin sama na ƙasa da ƙasa na Nnamdi Azikiwe da aka tanada domin Shugaban Ƙasa, a Abuja. #ArewaForAsiwaju #A4A
57
86
9
99
1,341
scatter ✍️ retweeted
Umrah Mabroor, Mr. President.
43
64
2
485
20,096
scatter ✍️ retweeted
President Bola Ahmed Tinubu arrived at Jeddah, Kingdom of Saudi Arabia, to perform Umrah, the Islamic spiritual exercise involving a pilgrimage to the Holy City.
5
39
94
3,113
scatter ✍️ retweeted
President Tinubu praying for Nigeria in Mecca alongside other Nigerian Governors
Moment Tinubu landed in in Mecca 🕋
197
78
81
472
69,501
scatter ✍️ retweeted
The President, Sheikh, Alhaji, Malam Bola Ahmed Tinubu, arrives in the Holy Land, ready to commence his sacred journey of Umrah. Ya Allah, ga bawanka! Ya Allah, ka karɓi addu’o’insa, ka biya masa buƙatunsa, ka kuma albarkaci ƙasarmu Najeriya. Ameen. 🙏🏾 #ArewaForAsiwaju
12
13
1
24
519
scatter ✍️ retweeted
Ba mu fara dan mu daina ba. #AsiwajuSauBiyuNe #ArewaForAsiwaju #A4A
22
49
4
66
1,091
scatter ✍️ retweeted
President Bola Tinubu has left Abuja for Makkah, Saudi Arabia, for Umrah. With him: Govs AbdulRahman AbdulRazaq (Kwara), Babagana Zulum (Borno), Uba Sani (Kaduna), Ahmad Aliyu (Sokoto), Umar Namadi (Jigawa), Mai Mala Buni (Yobe) & some ministers. #ArewaForAsiwaju #A4A
10
18
26
509
scatter ✍️ retweeted

67
107
16
134
3,142
scatter ✍️ retweeted
NELFUND: AN BAYAR DA NAIRA BILIYAN 372.62 A MATSAYIN TALLAFIN LAMUNIN KARATU GA ƊALIBAN NAJERIYA Asusun NELFUND, ƙarƙashin jagorancin Akintunde Sawyerr, ya bayar da tallafin lamunin karatu na Naira biliyan 372.62 zuwa Satumba 2026, inda aka aiwatar da buƙatun ɗalibai 1,659,853. An biya naira biliyan 192.89 ga makarantu, yayin da ɗalibai suka samu Naira biliyan 179.73 na kuɗin kula da bukatunsu. Bincike ya nuna cewa shirin ya taimaka wajen rage barin karatu da kashi 20%, yayin da kashi 84% na waɗanda suka amfana suka samu damar ci gaba da karatunsu. A ranar 28 ga Oktoba, Sawyerr ya sanar da sabon tsarin biyan kuɗi domin hana biyan kuɗin makaranta sau biyu da rage matsalolin mayar da kuɗi. Ya ce: “Buƙatar lamunin karatu ta yi yawa matuƙa, domin ɗalibai da dama sun sha wahala wajen samun damar shiga manyan makarantu.” Ya ƙara da cewa: “Ba wai kawai muna bai wa ɗalibai kuɗi ba ne, muna ba su damar biyan kuɗin karatunsu cikin sauƙi, tare da tabbatar da gaskiya da riƙon amana.” #ArewaForAsiwaju #A4A
52
87
8
98
1,132
scatter ✍️ retweeted
FUNTUA TA KARƁI TUTAR YAƘIN NEMAN ZAƁEN TINUBU/DIKKO 2027! An gudanar da bikin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dikko Umaru Radda na 2027 a Funtua, Jihar Katsina, na 2027 a Funtua, Jihar Katsina, inda aka jaddada haɗin kai da ci gaba mai ɗorewa ga Najeriya da Katsina. An kuma buƙaci shugabannin jam’iyya, masu ruwa da tsaki da magoya baya su ci gaba da haɗin kai da zaman lafiya domin cimma muradun ci gaba. #ArewaforAsiwaju #A4A
64
101
7
111
1,257
scatter ✍️ retweeted
Jawabin Hon. Abubakar Kabir Abubakar, ɗan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Bichi a taron ƙaddamar da Majalisar Kamfen (Campaign Council) a ranar litinin, a karamar hukumar Bichi. Taron ya tattaro shugabannin jam’iyya da masu ruwa da tsaki don yin shawarwari kan dabaru na tattara sama da ƙuri’u miliyan ɗaya ga Shugaba Bola Tinubu da kuma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, a zaɓen 2027. #ArewaForAsiwaju #A4A
49
96
7
116
1,161
scatter ✍️ retweeted
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja zuwa birnin Makkah a Masarautar Saudiyya, domin gudanar da aikin Umrah wato ziyarar ibada a Birnin Mai Tsarki.   Wannan ziyara tana bai wa Shugaban damar yin tunani na ruhaniya, ibada, da kuma addu’o’in neman zaman lafiya, hadin kai, kwanciyar hankali, da ci gaba mai dorewa ga kasar Najeriya.   Yayin da yake birnin Makkah, Shugaba Tinubu zai gudanar da ayyukan ibada na Umrah, tare da rokon Allah Ya ba da shiriya da albarka ga Najeriya da al’ummarta. #ArewaForAsiwaju #A4A
66
97
10
114
1,242
scatter ✍️ retweeted
Renewed Hope must translate into better jobs, improved security, and a brighter future for every Nigerian. #TinubuMustGoAgain
22
21
292
scatter ✍️ retweeted
From Kaduna to Kano, our people deserve security, development, and opportunities that improve their daily lives. #TinubuMustGoAgain
17
19
141